Tofa Ankai Hadiza Gabon Bango tafito tafito tayi maganganu masu zafin gaske kalli bidiyon

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jaruma Hadiza Gabon tafito cikin bacin rai inda tayi maganganu masu zafin gaske.

Cikin maganganun jarumar dai tayisane akan mutanen dasuke amfani da sunanta wajan damfarar mutane wajan karbar musu kudade a kafar sada zumunta.

Tunba yauba dai jarumar tasha fitowa kafar sada zumunta tana nusantar da mutane akan cewar suguji turawa mutane kudi a matsayin cewar wai ita suke turawa domin ita bata tambayar mutane kudi.

Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button