Tofa kalli video sakon soyayya da Matar Adam a zango safiya chalawa
Tundai bayan rabuwar auren jarumin da Matarsa masoyansa sukaita fitowa suna nuna bakin cikinsu gameda wannan lamari inda wasu suke bayyana cewar yakamata matar tayi hakuri tadawo.
Tunda bisa dukka alamu dai Shi jarumi Adam a zango haryanzu yana son matarsa domin rahotanni sun bayyana gudun tsoron zuwa kotune yasa ya saki matar tasa daga baya.
Wannan dalilin nema yasa bayan matar tasa ta wallafa hotunanta na barka da sallah a shafinta na sada zumunta masoya jarumi Adam a zango a kasan “comments” suke rubuta mata da tayi hakuri takoma dakin mijinta.
Saidai koda mutane sunyi mata wannan maganar bata basu amsa da eh zata koma kokuma bazata koma ba.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.