Kalli video Yadda Mata takama mijinta yana lalata da kanwarta acikin watan Ramadan Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un

Duniya ina zaki damu! Wani mummunan alamari kenan daya faru da wata mata inda takama mijinta yana fasikanci da kanwarta acikin watan Ramadan.

Tabbas wannan lamari ya matukar girgiza wannan matar domin a cewarta ko amafarki bata taba tunanin hakan zaifaru da ita ba ace mijinta ya kwanta da kanwarta acikin watan azumin Ramadan.

Lamarin daya matukar dagawa mutane hankali ace miji ya kwanta da kanwar matarsa acikin kuma azumin watan ramadan.

Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button