Tirkashi – Kalli video wankan Tsohuwar jaruma Salma tashirin kwanacasa’in

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Salma itama tabi sahun sauran jaruman wajan wallafa hotunan sallarsu.

Jaruma salma dai tafara samun daukaka ne sanadiyar shirin kwanacasa’in wanda aka fara haskasa a tashar arewa24 kuma shirin mallakin kamfanin tashar arewa24 dinne.

Ta wallafa wasu kyawawan hotunanta a dandalin sada zumunta nata na Instagram izuwa ga masoyanta tareda yan uwa da abokan arziki.

Salma tana daya daga cikin jarumai mata a masana’antar Kannywood wanda sukeda farin jini tareda dumbin tarin masoya aciki dama wajan Najeriya.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button