A karon farko Adam a zango yasaki video Mahaifiyarsa tareda ya’yansa bayan ya saki matarsa safiya

Fitaccen jarumi a masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jarumi Adam a zango yasaki wani faifan bidiyonsa shida mahaifiyarsa tareda ya’yansa acikin gidansa na barka da sallah.

Jarumin yasaki wannan faifan bidiyon ne cikin nishadi da walwala atare dashi da ya’yan nasa dakuma mahaifiyarsa.

Wannan yana zuwane kasa da wata daya bayan jarumin ya saki matarsa safiya wanda ya aurota daga jahar kebbi inda rahotanni daga tashar tsakargida sun tabbatar cewar gudun zuwa kotune dai yasa jarumin ya saki matar tasa.

Saidai bayan wallafa wannan faifan bidiyon na jarumin dai masoyansa tareda abokansa sunyita yimasa fatan alkairi tareda fadin Allah ubangiji ya raya zuri’arsa baki daya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button