Allah sarki kalli video Yadda Aisha Humaira ta fashe da kuka akan abinda ya faru
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Aisha Humaira tahau kan sabuwar wakar Dauda kahutu rarara mai suna “Baba ya dauka da kwari”
Idan dai baku mantaba bayan kammala zaben gwamnan jahar kano ansamu wasu bata gari wanda suka kona ofishin Dauda kahutu rarara, da gidansa dakuma motocinsa.
Lamarin da baiyiwa alumma dadi ba domin hakan ba karamin asara ya janyowa mawakin ba da abokinsa Baban cinedu wanda shima an kona masa ofishin tareda kwashe masa wasu kayan.
Bayan sakar sabuwar wakarne dai Aisha Humaira ta hau kan wakar inda take kwaikwayo tareda nuna bakin cikin abinda akaiwa uban gidan nata Dauda kahutu rarara.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.