Kalli video Yadda Aljanar Tiktok take kokarin kashe wani – Tirkashi

Tashar Salman sas ta kware wajan kawo muku gajerun fina finai na fannin fasaha wanda zasu nishadantar daku wanda zakuga abubuwan ban alajabi dabaku saba ganinsu ba.

Ananma dai wani gajeran faifan bidiyon ne zaku gani inda aljanar tiktok wani matashi yazo nemanta domin magance masa matsalarsa.

Inda ya bayyana cewar wanine yake kokarin kashesa wanda indai ba salma bace dakanta babu wanda zai iya magance masa wannan matsalar datake tare dashi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button