Tirkashi – Masu dalilin Aure suna kokarin hada auren jarumi Adam a zango da junaidiyya Gidan badamasi

Tundai bayan mutuwar auren jarumi Adam a zango hotuna suketa yawo a kafofin sada zumunta kan cewar jarumin zaiyi wuff da jarumar.

Kasancewar rahoton tashar tsakargida wanda ya bayyana cewar junaidiyya tanada halaka da mutuwar auren jarumi Adam a zango da matarsa.

Duk da kuwa jarumi Adam a zango yafito ya karyata wannan maganar inda ya wallafa hoton junaidiyya tare da fadin Allah ya saka mata akan abinda akai mata.

Saidai haryanzu babu wata magana mai karfi wala daga bakin jarumi Adam a zango kokuma jaruma junaidiyya Gidan badamasi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button