Wata sabuwa! Kalli video Yadda wani masoyin Hamisu breaker ya fashe da kuka bayan sun hadu

Wani faifan bidiyon wani matashi kenan wanda yaketa yawo a kafar sada zumunta inda akaga matashin dai na kuka bayan ya hadu da mawaki Hamisu breaker wanda lamarin yayi matukar bawa kowa mamaki.

Domin akan samu masoya jarumai dakuma masoya mawaka amman wannan karon masoyin Hamisu breaker din bayan haduwarsu sabida shaukin soyayya kawai akaga ya fara kuka.

Idan baku mantabama a shekarun baya akwai wani masoyin Maryam yahaya dayasha fiya fiya akan yayi tattaki yazo birnin kano amman baisamu damar ganin jaruma maryam yahaya ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button