Wata sabuwa! Mahaifiyar Murja Ibrahim tasamu labarin auren Murja Ibrahim daga magulmata
Jarumar dai ta shahara a dandalin sada zumunta na tiktok inda take abubuwan barkwancinta wasu su yabeta a gefe guda kuma wasu su zageta.
Wanda idan mai karatu bai mantaba dai Murja Ibrahim sanadiyar tiktok har gidan kurkuku an kaita akan wasu abubuwan data aikatawa wanda basu dace ba.
Saidai anan kuma tafito tayi bidiyo inda take bayyana cewar daga jin labarin aurenta da dan adamawa har wasu magulmata sunje sun fadawa mahaifiyarta.
Murja Ibrahim ta bayyana cewar yakamata mutane sudinga tsayawa suna fahimtarta kafin su yanke hukunci akan lamarin.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.