Kalli video Daya janyowa jarumar Kannywood Azima Gidan badamasi zagi awajan mutane
Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood wanda take fitowa acikin shirin Gidan badamasi wato azima tasaki wasu hotuna dasuka matukar daukar hankalin mutane.

Azima tasaki wasu hotuna wanda wannan hotunan sun fitar dawani tsaraici ajikinta wanda hakan yajanyo mata kananun maganganu awajan mutane.
Za’a iya cewa wannan shine karo na farko da jarumar ta wallafa irin wannan hotunan inda wasu suke fadin yakamata ayi mata azuri domin ba’a santa da hakan ba.

Inda gefe guda kuma aka samu wasu a dandalin sada zumunta suke fadin maganganu marasa dadi akan jarumar wanda hakan baidace ba.
Domin idan kaga mutun yayi wani kuskure addua’a yakamata kayi masa bawai zagi ba, domin zagi bashi bane mafita.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.