Kalli video wata halitta dake kashe mutanen gari Innalillahi
Kamar yadda tashar Salman sas tasaba kawo muku gajerun fina finan alajabi wanda zasu matukar baku mamaki a wannan karonma dai sunkawo muku.
Domin kuwa suna daya daga cikin wanda suka kware wajan kimiyya da kirkiro abubuwan dazai nishadantar da mutane.
Inda a wannan karon zakuga yadda wani alamari yafaru tsakanin wani saurayi dawata budurwa akan hanyarsu.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.