Kama jikin Murja Ibrahim tiktok awajan wasan sallah dai ya janyo mata zagi awajan mutane

Ga duk wani mai amfani da dandalin tiktok musamman anan arewacin najeriya yasan wacece murja Ibrahim tiktok wajan yin bidiyoyin barkwanci.

Inda a wannan karon itama jaruma tashiga sahun wanda sukai wasan sallah anan birnin kano wanda yasamu tarin dumbin masoya.

Saidai ganin yadda aka kama jikin murja Ibrahim tiktok awajan hakan yasa mutane da dama sunyiwa fadin ra’ayoyinsa kan hakan inda wasu suke fadin ana karetane daga mutane bawai da gangan akayi ba.

Inda wasu a gefe guda suke fadin yakamata ace yanzu tashiga cikin Hankalinta duba da sanadiyar tiktok har gidan kurkuku taje.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button