Kalli video Yadda Giwa fa farmaki Kada domin kwato danta datake kokarin cinyewa

Giwa tana daya daga cikin manyan namomin dajin dasuke da kwaejini awajan sauran namomin dajin domin kuwa harda zaki shi kansa yanajin tsoronta.

Inda anan dai zakuga yadda akai tata burza tsakanin kada dakuma giwa kan yadda kadar take kokarin cinye mata danta.

Haka zalika duk acikin faifan bidiyon zakuga yadda zakuna suke farmakar giwa domin samun nasara akanta donsu cinyeta.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button