Tirkashi – Kalli Yadda wani katon Maciji ya Hadiye katon zaki

Shidai zaki ana kiransa da sarkin dawa, wanda hakan na nufin kaf cikin namomin daji shine sarki a yadda wasu mutane suke fada kenan.

Saidai wannan kirari da ake masa bakowa bane ya yarda da hakan domin kuwa akwai wasu wanda suke ganin akwai namomin dajin dasukafi zaki hadari wanda suna gaba dama zakin.

Wasu daga cikin namomin dajin akwai giwa, sannan akwai anaconda, wanda wannan namomin dajine masu hatsarin gaske.

Anan dai zakuga faifan bidiyon yadda zaki yake tserewa daga hannun wash namomin dajin yayin dasuka farmakesa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button