Kalli video Yadda wata Macijiyar Aljana ta tare hanyar gari ta hana mutane wucewa
Yauma dai kamar kullum inda ayauma muka kawo muku gajeran faifan bidiyon fasaha wanda salman sas tv suke hadawa domin fadakar da mutane dakuma nishadantarwa.
Inda acikin wannan bidiyon zakuga yadda wata macijiya take tare hanyar gari ta hana wani matashi wucewa wanda yazo akan babur dinsa.
Tabbas zaku kara samun darasin rayuwa sosai idan harkuka tsaya kuka kalli wannnan bidiyon ayi kallo lafiya.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.