Tirkashi – Kalli video Yadda Aljanar tiktok ta kama wani saurayi Innalillahi

Wannan dai zamuce kamar darasi ne izuwa ga mutanen dazasu kalli wannan gajeran shiri maisuna aljanar tiktok.

Idan baku mantaba dai a kwanakin baya munkawo muku wani shiri makamancin wannan wanda shima duk aljanar tiktok dinne dan haka ayanzuma zakuga cigabansa.

Inda ananma dai wani matahine yataso yazo domin haduwa da aljanar tiktok din inda suke wayar salula take kwatanta masa inda zaizo ya sameta har zuwa karasowarsa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button