Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Mawakin Kwankwasiya Tijjani Gandu yayi Hatsarin Mota

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un ayaune muka tashi dawani mummunan labari akan daya daga cikin mawakan arewa kuma mawakin kwankwasiya wato Tijjani Gandu.

Inda rahotanni suka bayyana cewar a jiya da daddarene mawakin Allah ya jarbacesa dayin hatsari yana cikin motarsa.

Inda aka bayyana cewar hatsarin ya farune inda yake kan hanyarsa ta komawa gidansa yayinda motarsa taje ta daki wani gini jikin gida.

Saidai yanzu haka yana kwance akan gadon asibiti inda likitoci suke bashi kulawa, muna rokon Allah ubangiji ya bashi lafiya dama sauran marasa lafiya Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button