Nasamu Hujjar Shiga Kannywood Daga Al Qurani Mai Girma cewar Jarumi Nura Hussain

Jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Malam Nura Hussain ya bayyana cewar acikin Al-qurani mai girma yasamu hujjar shiga harkar film.

Harkar fina finan hausa wata abace wanda dayawan mutane suke kyamatarta inda har wasu malamai ma suke wa’azi akan rashin inganci sana’ar, saidai kwatsam shi jarumi Nura Hussain ya bayyana cewar acikin Al-qurani yasamu hujjar shiga film.

Saidai mutane sunyita cece kuce kan wannan batun domin a cewarsu babu yadda za’ayi Al-qurani mai girma ya bada damar daza’ayi harkar film.

Inda malamai suke yawan fadin cewar harkar film din tana matukar bada gudunmawa wajan lalata tarbiyar alumma.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button