Qalu Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Kalli video Gawar data kama da wuta kafin a binneta

Wani alamari kenan wanda ya matukar tsoratar da yan uwan mamacin harma da wanda suka dauki gawarsa izuwa binnesa wanda hatta yan kallo wannan lamari ya matukar girgizasu.

Tun lokacin da aka fara yiwa mamacin sallah dai yazamana cewar makarar ta fara rawa inda wasu daga ciki suka leka makarar nan takefa suka fara ganin hayaki yana fitowa daga ciki.

Wasu daga cikin mabiya suka nuna cewar bazasuyi kai wannan mamacin kabarinsa ba ganin yadda tun daga duniya anfara yimasa hisabi saidai limamin ya rokesu akan suyi hakuri.

Nandai akan hanyarsu ta kai wannan mamaci karfen makara yayai zafi wanda hakan yasa suka sauke makarar kasa suka fara fadin bazasu kaisa kabarin ba. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button