Kalli video Yadda Kwarangwal ya biyo wani matashi zai hallakasa

Kamar yadda salman sas tv dake kan manhajar YouTube suka saba kawo muku ire iren wannan gajerun faifan bidiyon na fasa.

A wannan karonma dai sunkawo muku wani gajeran bidiyon inda zakuga yadda wani kwarangwal yake biyo wani matashi yana kokarin hallakasa.

Shidai wannan gajeran bidiyon an saka masa suna “mai kunnen kashi” domin akwai darasin da mutane yakamata su dauka idan sun kalli wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button