Allah sarki – Kunga Abinda yasamu Tsohuwar Matar Ado Gwanja Maimunat
Haryanzu dai masoyan jarumi kuma mawaki Ado Gwanja suna nuna alhini dakuma bakin cikin rabuwarsa shida matarsa maimunat.
Wanda a duk lokacin da Tsohuwar matar tasa tayi posting hotunanta kokuma bidiyonta musamman a dandalin sada zumunta na tiktok mutane suke zuwa wajan “comment” suna rokonta data koma dakin mijinta.
Ado gwanja da matarsa sun rabu basa tare tsawon watanni masu dama wanda hakan baiyiwa mutane dadi ba, domin kasancewar irin yadda mawakin yake nunawa matar tasa soyayya ba’ayi tunanin wani abu zaishiga tsakaninsu haka ba.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.