Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Yarinya karama ta rasu sakamon kulleta acikin Mota

Wani mummunan labari kenan daya faru da wata karamar yarinya inda Allah ya karbi rayuwarta sakamon kullewa da mota tayi da ita.

Kamar yadda labarin yazo dai motar mahaifin yarinyar na cikin gida inda ita kuma yarinyar tashiga cikin motar tana wasa sai motar ta rufe kanta.

Sanadin irin yadda ake zafin rana kuma gata karamar yarinya batasan yadda zata bude kofarba hakan yasa zafin cikin motar yayi sanadiyar rasuwarta.

Tabbas yakamata iyaye sudinga kula sosai da sosai wajan kulle motocinsu acikin gidaje sabida gudun faruwar irin wannan lamarin.

Muna rokon Allah ubangiji yaji kanta da Rahama dama sauran musulmai baki daya.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button