Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Tarasu ana saura sati biyu Aurenta

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un yanzunnan muka samu wani labari mai cike da ban tausayi akan wata budurwa wanda Allah ya karbi ranta.

Ita dai wannan budurwa Allah ya karbi rayuwarta ne ana saura sati biyu bikinta ita da angonta kamar yadda kuke ganinta a wannan hoton.

Marigayiyar yar asalin jahar kano ce awata unguwa wacce ake kira da Ayagi. Muna rokon Allah ubangiji yaji kanta da Rahama yasa aljanna makomarta Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button