Wata sabuwa – Kalli video Yadda wani kato ya rungume Murja Ibrahim a bainar jama’a Innalillahi
Fitacciyar jarumar tiktok Murja Ibrahim kenan awajan wasan shagalin sallah inda cikin faifan bidiyon akaga wani abu wanda bai dace ba.
Inda acikin faifan bidiyon aka bayyana cewar dai ya rungume Murja Ibrahim tiktok awajan wani taron sallah daya gabata a jahar kano.
Saidai kuma an bayyana cewar mutumin ba rungumeta yayi ba, yana daya daga cikin masu bawa Murja Ibrahim kariya ne daga yawan mutanen dasuke wajan gudun karwani abu yafaru da Murja.
Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.