Bakace bakason Taimakon Annabi ba – Idan mutum ya isa ya hanamu Magana zazzafan martanin asadussunnah ga Dr idris

Biyo bayan wani karatun d asadussunnah yayi wanda yake kiran Annabi babba dan babba wanda hakan yasa Dr idris bauchi yafito yayi magana akan wannan kalami nasa.

Saidai abundai ya canja idan asadussunah yafito yayi zazzafan martani ga Dr idris dutsen tanshi kan fadin cewar abinda yafada baikamata ba.

Wannan dai yana zuwane dai tun bayan wasu kalamai na rashin daraja da Dr Idris yayiwa Fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W wanda hakan ya janyo matukar cece kuce.
Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kicigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button