Kace baka neman taimakon Annabi – Daliban Dr Idris sunce an yaudaresu haryanzu ba’a sake Musu Malamin nasu ba

Daya daga cikin daliban Dr dris dutsen Tanshi dai ya bayyana cewar haryanzu ba’a sake malamin ba an yaudarsu ne kamar yadda suka bayyana a masallacin malamin a jiya juma’a 19/05/2023.

Wannan na zuwane dai bayan kotu tabada belin malamin tareda kafa masa sharudan belin wanda dole saiya cikasu kafin asakeshi.

Cikin faifan bidiyon ya bayyana cewar sun cika ka’idar da kotun ta bayar cikin gaggawa amman hakan baisa an sakar musu malamin nasuba saima sake fito dawasu abu na daban da akayi domin acigaba da zaluntarsu.

Mutane da dama sunata fitowa kafar sada zumunta suna tofa albarkacin bakinsu gameda wannan lamari wanda wasu suke goyan bayan kama malamin wasu kuma suke Allah wadai da kama malamin. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button