Kace bakason Taimakon Annabi Amman Gashi ka nemi taimakon lauyoyi lokacin da aka kulleka

Hukumar yan sandan ta jahar Bauchi dai sun gabatar da Dr idris agaban kotun bayan da suka fara tsaresa a hannunsu kan tuhumar da akeyi masa.

Babban dalilin tsare malamin dai baya rasa nasaba da kalamai marasa daraja dayayiwa shugaban fiyayyen halitta “Annabi Muhammad S.A.W” wanda hakan ya janyo matukar cece kuce tareda tashin hankali.

Saidai bayan kwanansa daya agidan kurkukun dai ansake zama ranar talata inda anan kotu tabada belinsa tareda gindaya masa sharudan belin. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button