Bayan Kishiyata ta Watsamun Tafashashen Ruwan Zafi Takuma Dauko Ice tana Dukana zata Kasheni
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un sanadin kishi kenan da wata mata takusa hallaka kishiyarta da ruwan zafi dakum dukanta da ice.
Lamarin dai ya farune a lokacin da kishiyar tata tace mata tazo suci abinci bayan ta zauna tafarin abincin kishiyar tata ta dauko ruwan zafi daga murhu ta watsa mata ajikinta.
Bayan faruwar hakan ta tashi inda tana neman guduwa domin tseratar da rayuwarta wanda hakan yasa kishiyar ta dauko ice tana binta dashi. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.