Kalli Hotunan jaruma Rahama sadau dasuka janyo cece kuce

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood jaruma Rahama sadau tasaki wasu zafafan hotunan wanda suka tada kura.

Hotunan dai wanda an dauketa ne awajan wani taro na bada lambar yabo wanda ya gudana a jahar lagos.

Saidai mutane sunyita korafi kan wannan hotunan jarumar tareda fadin cewar hakan bai kamata ba a matsayinta na musulma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button