Kalli zafafan hotunan Aisha Najamu izzar so wanda tasaki tareda ya’yanta

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Aisha najamu izzar so tasaki zafafan hotunan ta tareda yaranta.

Kamar yadda kuke gani wannan hotunan jarumar ne da yaranta guda biyu wanda ya azurtata dasu.

Aisha najamu izzar so dai tana daya daga cikin jarumai mata masu tashe acikin masana’antar shirya fina finan hausa a wannan lokaci.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button