Yanzu Ansaki Dr Idris daga kurkuku – Yace wallahi babu gudu babu jada baya
Biyo bayan shafe kusan kwanaki acikin gidan yari bayan wata kotu dake bauchi ta tura malamin kan zargin da ake masa.
Ayanzu dai malamin ya shaki iskar yanci yafito daga gidan kurkukun da ake tsare dashi, bayan cika wasu sharuda da kotun ta gindaya masa.
Anadai tuhumar Dr idris kan kalaman rashin daraja ga fiyayyen halitta annabi Muhammad s.a.w wanda hakan ya janyo matukar cece kuce da tashin hankali.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.