Yanzu Yanzu Ganduje Yayi zazzafan Martani akan Sautin Muryarsa da Bayyana – Yace anason hadanu fada da Tinubu

Acikin makon daya wuce ne wani sautin faifan muryar da ake tunanin ta gwamnan jahar kano ce Dr Abdullahi umar Ganduje shida wani jagoran APC suna maganar sirri.

Anjiyo cikin sautin muryar cewar yan bayyana cewar Yanzu tunda mulki baya hannunmu shiyasa ake mana irin wannan abun

Idan dai baku mantaba dai zaben gwamnan jahar kano dai jam iya mai kayn marmari ta NNPP itace ta lashen zaben gwamnan inda ta kayar da jam’iyar APC maici.

Saidai Ganduje ya bayyana cewar masu yada wannan muryar sunason su hadasa fada da zababben shugaban kasar ne wato Bola Tunubu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button