Allah sarki kalli Hotunan Tsohuwar jarumar Kannywood Maryam Hiyana tareda yaranta
Tsohuwar fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood maryam Hiyana kenan.

Jarumar tasaki wasu sababbin hotunanta tareda yayanta wanda ya matukar daukar hankalin masoya.


Jarumar tana daya daga cikin tsofaffin jarumai a lokacin baya wanda sukai tashe acikin masana’antar Kannywood.




Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.