Allah sarki kalli Hotunan jarumai 30 da Allah yayi musu rasuwa

Kalli video anan

Allahu akbar akwana atashi babu wahala wannan wasu hotunan jaruman Kannywood kenan da Allah yayi musu rasuwa.

Tundaga kafa masana’antar Kannywood izuwa yanzu Allah ya amshi rayukan jarumai sama da 30.

Inda ayanzu zaku kalli bidiyon wasu daga cikin jarumai wanda suk rasu. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button