Kalli jerin Hotunan Matan da Jarumi Adam a zango ya Aura a rayuwarsa

kalli video Anan

Daya daga cikin fitattun jarumai acikin masana’antar Kannywood din dai watannin baya dasuka wuce ya rabu da matarsa ta karshe maisuna safiya.

Wannan nazuwane dai bayan wani samun sabani dasuka samu tsakaninsu na Ma’aurata wanda hakan yasa auren yaki zama.

Anan dai zakuga wasu jerin hotunan matan da jarumi Adam a zango ya aura acikin wannan bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button