Kannywood

Zafafan Hotunan Asmau wakili jarumar Kannywood

Hotunan jarumar Kannywood Asmau wakili kenan dasuka dauki hankalin masoyan jarumar.

Hotunan kamar yadda kuka gani wanda tayisu acikin shiga irin ta kakin sojojin Najeriya.

kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X