Labarai

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Al’ummar Wasu Kauyuka Dake Karamar Hukumar Binji A Jihar Sokoto Sun Soma Yin Kaura Daga Gidajensu Saboda Matsalar ‘Yan Bindiga

Wai Har Sai Yaushe Ne Shugabannin Arewa Za Su Waiwayi Talakawansu Domin Kawo Karshen Matsalar Da Ya Addabe Su?

An kashe na ķàśhèwà, an yi wa mata fýàďè, an sace na sacewa!

Ya Allah Ka dubi mawuyacin halin da talakawan Arewa ke ciki, Ka kawo musu daukin gaggawa.

Allah ubangiji yakawo mana mafita kasarmu Najeriya Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X