Hausa videos
Kishiyata season 5 episode 2
Shirin kishiyata dai yana kara daukar hankalin mutane ganin yadda jamilu a wannan Shirin na wannan makon ya kudiri niyyar dawo da tsohuwar matarsa mairo.
Jamilu dai yakara tabbatarwa da abokinsa cewar dole ne kota halin yaya saiya dawo da tsohuwar matarsa sabida ya gyara kuskuren dayayi na rabuwa da ita a farko.
A gefe guda kuma dai abokin nasa bai basa goyon baya ba inda yake bayyana masa baikamata ace ya auri mata har guda uku ba a yanayin yadda yake domin hankalinsa bazai kwanta yadda yakamata ba.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.