Hausa videos
Labarina season 7 episode 5
Shirin labarina yana kara daukar zafi a inda mahaifin presidor ya bayyana masa cewar idan yana ganin ya isa zai iyama kansa aure yaje yayi aurensa.
Hakan yasa yayita bi wajan abokan mahaifinsa dakuma malamin mahaifinsa domin su shige masa gaba domin a daura masa aure amman hakan baidace ba.
Saidai ganin yadda iyayen sumayya suka fara canja shawarar anya zasu yadda su bawa presidor auren sumayya kuwa hakanne ma dai yan kallo suka fara bayyana cewar indai har akaiwa presidor haka to ba’ayi masa adalci ba.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.