Kannywood
Yadda labarin Rasuwar Binta Ola Ya girgiza jaruman Kannywood Innalillahi
Jarumar dai Allah yayi Mata rasuwane a jahar katsina ana washe garin dazata gabatar da maulidinta Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un.
Tabbas rasuwar jarumar ta taba zukatan jaruman Kannywood ganin yadda sukaita fitowa kafar sadarwa suna nuna alhinin rasuwar jarumar tareda yimata addu’a.
Jarumar dai ta shafe shekaru masu yawa tana taka rawa acikin masana’antar Kannywood inda tafito acikin fina finai daban daban.
Ga video
Allah ubangiji yaji kanta da Rahama Amin.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.