Kannywood
Hotunan jaruma Fati washa a Makka Dakin Ka’aba Masha Allah

Wasu kyawawan Hotunan jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood kenan Fati washa.

Hotunan wanda ta daukesu ne a garin makka a kusa da dakin ka’aba a yayin dataje aikin umrah.

Masoyan jaruman sunyita yimata fatan alkairi bayan ganin hoton nata a kusa da dakin ka’aba.

kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode sosai.
