Kannywood
Ba’a Taba Yaudarata Kamar Yauba – cewar jaruma Aisha Humaira tasha Mamaki
Wani faifan bidiyon jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Aisha Humaira ya dau hankali wanda ta wallafa a shafinta na sada zumunta.
Inda ta wallafa wani bawan Allah yana zuba mata kirarin soyayya wanda kalaman sunyi matukar girgiza jarumar.
Saidai bayan wallahi wannan faifan bidiyon tareda rubuta cewa “ba’a taba yaudararta kamar yauba” ya matukar janyo hankalin masoyonta.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.