Kannywood

Babbar Magana – Wallahi Mazan Arewa Matane cewar jarumar Tiktok Murja Ibrahim kunya

Jarumar tiktok murja Ibrahim tafito tayi wani bidiyo inda tasaka wata filter mai maida mutane Tsofaffi tana fadin mazan arewa matane.

Murja Ibrahim ta shahawara wajan yin abubuwan barkwanci a manhajar ta tiktok inda kuma wannan karon sabon faifan bidiyon nata yabawa mutane mamaki.

Saidai wasu suna fadin cewar duk abinda jarumar tiktok din zata aikata bazai basu mamaki ba domin kuwa suna ganin ire iren bidiyon datakeyi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X