Kannywood
Daga karshe dai Murja tafito tafadi gaskiyar lakada Mata duka da akayi
Jarumar ta tiktok dai rahotanni sun bayyana cewar wasu yan daba sun tareta a hanya sun lakada mata shegen dukan tsiya.

Wanda hotunan jarumar yayita yawo a kafar sada zumunta inda wasu suka tausaya mata wasu kuma suke fadin halintane ya janyo mata.
Saidai wannan dukan da akayiwa jarumar ya matukar janyo cece kuce inda wasu suka fito suke fadin yakamata ace abubuwan datakeyi a social media tanayin taka tsan tsan domin gujewa faruwar matsala.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.