Kannywood

Tirkashi – Rungumar da wata jarumar Kannywood tayiwa Hassan make up ya janyo cece kuce

Wani faifan bidiyon wata jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood kenan inda ta rungumo Hassan make up awajan bikin sarautar Teemah makamashi.

Faifan bidiyon wanda aka hango lokacin da Hassan make up yashigo harabar wajan ana ambatan sunansa a yayin da jarumar ta taso da sauri ta rungumesa.

Saidai wannan faifan bidiyon ya janyo cece kuce matuka inda mutane suke bayyana cewar wannan rashin kamun kaine dakuma zubda mutunci a matsayinta na ya’ mace.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X