Kannywood

Yadda Dandazon Yan Matan Kannywood sukaita zuwa Ganin Hassan Make up bayan yazo Najeriya

Fitaccen dan tiktok dinnan dan kasar Nijar wanda ya shahara wajan yin fadace fadace da mutane kana yake wasu zagi ya bayyana a jahar kano dake Najeriya.

Hassan make up dai yazo wajan bikin sarautar da aka bawa Teemah makamashi inda ya bayyana cewar uwar dakinsa ce shiyasa yazo tayata murna.

Saidai bayan shagalin bikin yadda akaita ganin jarumai mata suna zuwa ganinsa a masaukinsa na hotel hakan ya janyo cece kuce awajan mutane.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X