Labarai
Yadda Kidnappers suka ketamun Haddi cewar wata budurwa Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un
Wata matashi ta bayyana irin tashin hankalin da arewacin Najeriya take ciki dakuma irin tashin hankalin data gani da idonta wanda bazata manta dashi ba.
Ta bayyana cewar akwai tashin hankalin daya faru da ita wanda rikici tsakanin kidnappers da yan wasu kauye dake jahar sokoto rikicin ya rutsa da ita a garin.
Wanda saida suka shafe kwana biyu a kulle sabida tashin hankali inda Allah ya taimaki yan garin suka samu nasara akan yan kidnappers suka kwace bindigunsu tareda baburansu.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode sosai.