Kannywood

Shin Kuna Ganin Lukman Yayiwa Ummi Adalci idan ya Auri wata – Duk Da ya lura haryanzu tana sonsa

Shirin Labarina yana karw daukar zafi domin kuwa Ummi ta Kara tabbatarwa da lukman cewar haryanzu tana sonsa har cikin zuciyarta.

Saidai abun dubawar anan shine alamu sun nuna cewar shi lukman yariga yacire soyayyar ummi acikin ransa domin kuwa ko lokacin datake nuna damuwarta bayan ya fada mata yasamu matar aure baiji tausayinta ba.

Saidai tabbas duk ranar da akace yau lukman ya auri wata ba ummi ba zata iya shiga cikin wani mawuyacin hali duba da haryanzu ummi tanason lukman matuka.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Get 1.5GB of Data For Free

X