Kannywood
Kyawawan hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi Kenan Yayin Zuwa Tour Netflix A Kasar Amsterdam

Wannan hotuna sunzo ne baya da bisanin ziyarar da jarumar takai izuwa kasar turai wato kasar ketare da Nigeria,

Nafisa abdullahi ta amsa gayyatar da kungiyar tayimata sannan taje ziyarar avisa nutsuwa da kwanciyar hankali, lallai zoyara tayi kyau sosai a gareta.

